All stories tagged :
Politics
Featured
Mutane 7 Sun Rasa Rqyukansu, 53 Sun Jikkata Sakamakon Guguwar Iska...
Akalla mutane bakwai sun rasa rayukansu, yayin da 53 suka jikkata bayan wata guguwar iska ta yi barna a kananan hukumomi 13 na jihar Jigawa. Rahotanni sun nuna cewa guguwar ta shafi gidaje 5,403 a cikin garuruwa 120, inda ta lalata makarantu sama da 47, asibitoci uku, ofisoshin ‘yan...



![Buhari's 2015 campaign Deputy DG, Mamora finally gets federal appointment [See letter]](https://arewa.ng/wp-content/uploads/2018/09/Buharis-2015-campaign-Deputy-DG-Mamora-finally-gets-federal-appointment-See-letter.jpeg)











