All stories tagged :
Politics
Featured
DSS sun kama tsohon ministan shari’a kuma babban lauyan gwamnatin tarayya,...
Jami'an hukumar tsaro ta farin kaya DSS sun kama tsohon ministan shari'a kuma babban lauyan gwamnatin tarayya, Abubakar Malami.
An kama Malami ne a gaban gidan gyaran hali na Kuje dake Abuja a ranar Litinin.
Wani fefan bidiyo da aka watsa a kafafen soshiyal midiya ya nuna tsohon babban lauyan gwamnatin...















