All stories tagged :
Politics
Featured
APC Ta Musanta Yi Wa Bello Turji Rajista A Zamfara
Jam’iyyar APC mai mulki a Najeriya reshen jihar Zamfara, ta musanta jita-jitar da ke cewa an yi wa riƙaƙƙen ɗanbindiga Bello Turji rajista a matsayin mamban jam’iyyar.Sakataren yaɗa labarai na jam’iyyar a jihar, Yusuf Idris Gusau, ya bayyana hakan cikin wata sanarwa, inda ya ce wasu ɓata-gari ne suka...






![Gov. Ikpeazu sworn in as Abia Governor for second term [PHOTOS]](https://arewa.ng/wp-content/uploads/2019/05/1559130727_18_Gov.-Ikpeazu-sworn-in-as-Abia-Governor-for-second-term-PHOTOS.jpg)









