All stories tagged :
Politics
Featured
An Keɓe Fasinjoji Sama Da 700 A Jirgin Ruwa A Faransa
Hukumomi a ƙasar Faransa sun keɓe fiye da fasinjoji 700 da ke cikin wani jirgin ruwa a birnin Bordeaux bayan mutuwar wani fasinja da ake zargin ya kamu da cutar norovirus.Rahotanni sun ce kusan wasu fasinjoji 50 kuma suna nuna alamun kamuwa da cutar, wadda ke yaɗuwa cikin sauƙi...
















