All stories tagged :
Politics
Featured
Iran Ta Yi Fatali Da Bukatun Amurka Kan Tsagaita Wuta, Ta...
Kafar watsa labarai ta Iran ta ruwaito cewa ƙasar ta ƙi amincewa da bukatun da Amurka ta gindaya na kawo ƙarshen yaƙin, inda ta ce za ta dakatar da rikicin ne kawai lokacin da ta ga dama ko aka cika sharuɗan da ta gindaya.Majiyar tsaro da ba a bayyana...
















