All stories tagged :
Politics
Featured
Maina ya shaki iskar yanci bayan É—aurin shekaru 8
Tsohon shugaban kwamitin shugaban ƙasa kan gyaran harkokin fansho, Abdulrashid Maina ya fito daga gidan gyaran hali bayan ɗaurin shekaru takwas da aka yi masa.
Maina ya shafe shekaru a gidan yarin Kuje dake Abuja inda ya yi zaman kaso bayan da aka yanke masa hukunci.
Rahotanni sun bayyana cewa babu...
















