All stories tagged :
Politics
Featured
ICPC ta shirya gurfanar da El-Rufai a gaban kotu a Kaduna
Hukumar ICPC dake hana ci da karɓar rashawa ta sanar da cewa a ranar Tal za ta gurfanar da tsohon gwamnan jihar Kaduna, Mallam Nasir El-Rufai a gaban kotu.
El-Rufai ya shafe kwanaki a tsare tun bayan da ya kai kansa ofishin hukumar EFCC a ranar 16 ga watan Fabrairu...




![South West Speakers hold meeting on insecurity [Details]](https://arewa.ng/wp-content/uploads/2019/09/South-West-Speakers-hold-meeting-on-insecurity-Details.jpg)










