All stories tagged :
Politics
Featured
Kwastam Ta Kama Magungunan Da Suka Lalace Da Hodar Iblis A...
Hukumar Kwastam ta Najeriya reshen Apapa a jihar Legas ta kama magungunan da suka lalace da kudinsu ya haura naira biliyan goma sha biyu da kuma hodar iblis ta Cannabis Sativa mai nauyin kusan tan É—aya da digo takwas.Hukumar ta ce an gudanar da samamen ne bayan samun sahihan...















