All stories tagged :
Politics
Featured
Ruwan Sama Da Iska Sun Rusa Gidaje Sama Da 200 A...
Akalla gidaje sama da 200 ne suka rushe sakamakon ruwan sama mai tafe da iska mai ƙarfi da ya afku a ƙaramar hukumar Kusada da ke jihar Katsina.Lamarin ya kuma lalata shaguna da dama, inda ya jawo asarar dukiya mai yawa. Sai dai babu rahoton rasa rayuka zuwa lokacin...













