All stories tagged :
Politics
Featured
Dakarun Najeriya Sun Kuɓutar Da Mutum 9, Sun Ƙwato Dabbobi 56...
Dakarun rundunar haɗin gwiwa ta Operation FANSAN YAMMA sun kuɓutar da mutum 9 da aka yi garkuwa da su, sannan sun ƙwato dabbobi 56 da aka sace tare da kama wani da ake zargi da alaƙa da ayyukan ta'addanci a Jihar Katsina.Mai magana da yawun rundunar, Laftanar Kanal Aliyu...
















