All stories tagged :
Politics
Featured
Ƴan Sanda Sun Tabbatar Da Mutuwar Direban Kwamishinan Gombe a Hatsarin...
Hukumar ‘Yan Sanda ta Jihar Gombe ta tabbatar da rasuwar direban tsohon Kwamishinan Tsaro da Harkokin Cikin Gida, Col. Abdullahi Bello (mai ritaya), wanda ya rasu sakamakon raunin da ya samu kimanin sa’o’i 24 kacal bayan wani mummunan hatsarin mota da ya yi sanadiyyar mutuwar Kwamishinan da kuma jami’in...



![Buhari's 2015 campaign Deputy DG, Mamora finally gets federal appointment [See letter]](https://arewa.ng/wp-content/uploads/2018/09/Buharis-2015-campaign-Deputy-DG-Mamora-finally-gets-federal-appointment-See-letter.jpeg)










