All stories tagged :
Politics
Featured
Bom da aka dasa akan titi ya kashe mutane 9 a...
Akalla mutane 9 aka bada rahoton sun mutu a ranar Asabar bayan da wasu abubuwa biyu da ake zargi bama-bamai ne sun fashe akan hanyar Magami-Dansadau dake karamar hukumar Maru ta jihar Zamfara.
Ana zargin yan fashin daji ne su ka dasa bama-baman akan hanyar a tsakanin garuruwan Maikogo da...



![Buhari's spokesman, Garba Shehu caught kneeling before Atiku [PHOTO]](https://arewa.ng/wp-content/uploads/2020/01/Buharis-spokesman-Garba-Shehu-caught-kneeling-before-Atiku-PHOTO.jpeg)










