All stories tagged :
Politics
Featured
Babban sifetan yan sandan Najeriya ya ziyarci Maiduguri
Babban sifetan yan sandan Najeriya, Tunde Disu ya ziyarci mutanen da su ka jikkata a harin bom da aka kai birnin Maiduguri a ranar Litinin.
Rundunar Æ´an sandan jihar Borno ta tabbatar da mutuwar mutane 23 a yayin da wasu 108 su ka jikkata a lokacin harin bom din a...




![2019 election: Nigerians react as WAEC presents certificate to Buhari [PHOTOS]](https://arewa.ng/wp-content/uploads/2018/11/2019-election-Nigerians-react-as-WAEC-presents-certificate-to-Buhari-PHOTOS.jpg)











