All stories tagged :
Politics
Featured
‘Yan Sanda Sun DaÆ™ile Harin ‘Yan Bindiga A Sakkwato
Rundunar 'Yan Sandan Jihar Sakkwato ta ce ta daƙile wani hari da ake zargin 'yan bindiga sun kai ƙauyen Daraye da ke Ƙaramar Hukumar Wamakko.A cewar rundunar, jami'anta sun yi musayar wuta da maharan, lamarin da ya sa suka tsere zuwa cikin daji. Daga baya, jami'an sun kashe mutum...
















