All stories tagged :
Politics
Featured
Harin Jirgin Yaƙi Ya Hallaka Mutane Da Dama A Iyakar Borno...
Rahotonni daga jihohin Borno da Yobe a arewa maso gabashin Najeriya sun nuna cewa wani harin jirgin yaƙi ya yi sanadin mutuwar gomman mutane da suka je kasuwar Jilli.Kasuwar na kan iyakar ƙananan hukumomin Gubio da Geidam a jihohin biyu.Wata majiyar tsaro ta tabbatar da faruwar harin ga BBC,...
















