All stories tagged :
Politics
Featured
Fitaccen Malamin Addinin Musulunci, Sheikh Usman Kusfa “Rigi-Rigi,” Ya Rasu
Al’ummar Zariya na cikin jimami sakamakon rasuwar fitaccen malamin addini, Sheikh Usman Kusfa, wanda aka fi sani da Sheikh Rigi-Rigi.An sanar cewa malamin ya rasu bayan ya sha fama da doguwar rashin lafiya. Sheikh Rigi-Rigi ya kasance mutum mai daraja da mutunci, wanda aka san shi da wa’azinsa da...








![Police speak on Senator Elisha Abbo meeting with IGP Adamu [PHOTO]](https://arewa.ng/wp-content/uploads/2019/07/Police-speak-on-Senator-Elisha-Abbo-meeting-with-IGP-Adamu-PHOTO.jpeg)







