All stories tagged :
Politics
Featured
Ƴan Sanda Sun Kama Mutane 21 Da Ake Zargi Da Hakar...
Rundunar ’Yan Sandan Jihar Zamfara ta sanar da kama mutane 21 da ake zargi da yin hakar ma’adinai ba bisa ka’ida ba, a wani samame da aka gudanar a kananan hukumomin Zurmi da Maradun na jihar.Mai magana da yawun rundunar, DSP Yazid Abubakar, ya bayyana hakan cikin wata sanarwa...
















