All stories tagged :
Politics
Featured
Jaruma Samha M Inuwa ta shiga hannun EFCC
Hukumar EFCC da ke yaki da masu yiwa tattalin arzikin kasa ta'annati a Najeriya ta kama fitacciyar jarumar Kannywood, Samha M inuwa.
Jami'an hukumar da suka fito daga ofishinta na shiyar Kano ne suka kama jarumar kan zargin da ake mata na cin zarafin takardar kuÉ—in naira
Sanarwar da EFCC...









![PDP: Kwankwaso declares support for Atiku, Peter Obi ticket [PHOTOS]](https://arewa.ng/wp-content/uploads/2018/10/1539507603_PDP-Kwankwaso-declares-support-for-Atiku-Peter-Obi-ticket-PHOTOS.jpg)






