All stories tagged :
Politics
Featured
Atiku Abubakar Ya Fice Daga Jam’iyyar PDP
Tsohon mataimakin shugaban Najeriya, Atiku Abubakar, ya bayyana ficewarsa daga jam’iyyar adawa ta Peoples Democratic Party (PDP).A cikin wata sanarwa da ya fitar mai dauke da kwanan watan 14 ga Yuli, 2025, Atiku ya ce: "Ina sanar da jama'a ficewata daga jam'iyyar PDP ba tare da ɓata lokaci ba."Atiku...