All stories tagged :
News
Featured
APM Ta Ce Makinde Zai Kayar Da Tinubu A Zaɓen 2027
Jam'iyyar Allied People's Movement (APM) ta bayyana cewa tana da yaƙinin ɗan takararta na shugaban ƙasa, Gwamna Seyi Makinde na Jihar Oyo, zai kayar da Shugaba Bola Ahmed Tinubu a zaɓen shugaban ƙasa na 2027.Jam'iyyar ta bayyana hakan ne bayan ta tabbatar da miƙa sunayen 'yan takararta na shugaban...





![Golden Shoe 2018/19: Messi, Mbappe lead race to finish Europe's top scorer [See top 10]](https://arewa.ng/wp-content/uploads/2019/05/Golden-Shoe-201819-Messi-Mbappe-lead-race-to-finish-Europes-top-scorer-See-top-10.jpeg)










