All stories tagged :
News
Featured
Sakataren jam’iyyar ADC na ƙasa ya ziyarci Kwankwaso
Jagoran jam'iyyar NNPP na kasa kuma shugaban darikar Kwankwasiya, Sanata Rabi'u Musa Kwankwaso ya yi wata ganawar sirri da sakataren jam'iyar ADC na ƙasa, Rauf Aregbesola a Abuja a ranar Alhamis.
Babu wani cikakken bayani da ya fito kan abinda ganawar ta mayar da hankali a kai amma dai Kwankwaso...
















