All stories tagged :
News
Featured
Shugaba Tinubu Ya Shiga Taron Sirri Da Manyan Hafsoshin Tsaro
Shugaban Najeriya, Bola Ahmed Tinubu, ya shiga wani taron sirri na gaggawa da manyan hafsoshin tsaro a fadar shugaban ƙasa da ke Abuja a ranar Talata.Taron ya gudana ne kasa da sa’o’i 24 bayan Ministan Tsaro, Abubakar Badaru, ya yi murabus daga mukaminsa.Shugaban Ma’aikatan Tsaro, Janar Olufemi Oluyede ne...




![Europa League draws revealed [Full fixture list]](https://arewa.ng/wp-content/uploads/2019/08/Europa-League-draws-revealed-Full-fixture-list.jpg)










