All stories tagged :
News
Featured
ADC ta nemi mambobinta su kwantar da hankali kan hukuncin da...
Jam'iyar ADC ta ce hukuncin da kotun daukaka kara dake Abuja ta yanke a ranar Litinin na da alaƙa ne kaɗai da zaɓukan shugabannin jam'iyar a mazaɓu, ƙananan hukumomi da kuma jiha ba wai zaɓen fitar da gwani ba.
Mai magana da yawun jam'iyar, Mallam Bolaji Abdullahi ne ya bayyana...




![EFCC nabs Yahoo boys in Edo, seizes 26 phones, cars [PHOTOS]](https://arewa.ng/wp-content/uploads/2019/05/1557087061_EFCC-nabs-Yahoo-boys-in-Edo-seizes-26-phones-cars-PHOTOS.png)











