All stories tagged :
News
Featured
Ƴan NYSC Huɗu, Soja Da Wani Mutum Sun Mutu a Hatsarin...
Aƙalla mutum shida sun rasa rayukansu a wani mummunan haɗarin mota da ya faru a kan hanyar Girei–Song a jihar Adamawa.Hatsarin ya haɗa motar sojoji da kuma motar haya ta Hummer a ranar Laraba da rana, inda rahotanni suka ce motar haya ta kife tare da kama da wuta...















