All stories tagged :
News
Featured
Nafiu Bala ya jagoranci zanga-zanga a ofishin INEC
Nafiu Bala jigo a jam'iyar ADC ya jagoranci zanga-zangar magoya bayansa ya zuwa ofishin hukumar zabe ta INEC dake Abuja a ranar Alhamis.
Bala na ikirarin cewa shi ne halastaccen shugaban jam'iyar ADC inda ya ke ƙalubalantar shugaban jam'iyar David Mark a gaban kotu.
Zanga-zangar tasa na zuwa ne kwana guda...






![Three players to leave Barcelona this week [See names]](https://arewa.ng/wp-content/uploads/2021/07/Three-players-to-leave-Barcelona-this-week-See-names.jpeg)









