All stories tagged :
News
Featured
Shugaban jam’iyar APC ya bawa wadanda su ka jikkata a rikicin...
Nentawe Yilwatda shugaban jam'iyar APC na kasa ya bayar da tallafin naira miliyan 15 ga mutanen da su ka jikkata a harin da yan bindiga su ka kai Unguwar Rukuba dake ƙaramar hukumar Jos North ta jihar Filato.
Yilwatda ya sanar da bayar da tallafin kuÉ—in ne a ranar Asabar...


![Boko Haram: I'm not dead - 'Hauwa Liman' cries out [PHOTO]](https://arewa.ng/wp-content/uploads/2018/10/Boko-Haram-Im-not-dead-Hauwa-Liman-cries-out-PHOTO.jpeg)













