All stories tagged :
News
Featured
Trump Ya Alƙawarta Kawo Karshen Yaƙin Iran
Shugaban Amurka, Donald Trump, ya bayyana cewa yana son rage hare-haren da ake kai wa Iran, inda ya alƙawarta cewa yaƙin zai kawo ƙarshe cikin mako biyu zuwa uku masu zuwa, ko da an cimma yarjejeniya ko ba a cimma ba.Ya ce yanzu Iran tana da sababbin shugabanni waɗanda...


![Boko Haram: I'm not dead - 'Hauwa Liman' cries out [PHOTO]](https://arewa.ng/wp-content/uploads/2018/10/Boko-Haram-Im-not-dead-Hauwa-Liman-cries-out-PHOTO.jpeg)












