All stories tagged :
News
Featured
‘Rayukanmu Na Fuskantar Barazana’ – Sanatoci Sun Yi Nuna Rashin Amincewa...
An samu rsshin jituwa a zauren Majalisar Dattawa ranar Laraba yayin da Sanata Abdul Ningi daga Bauchi ya jagoranci korafe-korafe kan yadda ake aiwatar da umarnin Shugaba Bola Tinubu na janye jami’an ’yan sanda daga Manyan Mutane (VIPs).Sanatocin sun nemi a ware su daga cikin wadanda za a cire...









![BBNaija: 2face Idibia, Larry Gaga pay housemates surprise visit [PHOTO]](https://arewa.ng/wp-content/uploads/2019/09/BBNaija-2face-Idibia-Larry-Gaga-pay-housemates-surprise-visit-PHOTO.jpg)





