All stories tagged :
News
Featured
Jamilu Gwamna ya lashe zaÉ“en tikitin takarar gwamnan Gombe a jam’iyar...
Jam'iyyar APC ta ayyana Jamilu Isyaku Gwamna a matsayin wanda zai yi mata takarar gwamnan jihar Gombe a zaben shekarar 2027.
An ayyana Gwamna ne biyo bayan zaben fitar da gwani da aka gudanar a faÉ—in jihar.
Tun da farko gabanin zaɓen fitar da gwani gwamnan jihar, Inuwa Yahaya da kuma...








![National Assembly's 2018 budget published [SEE DETAIL]](https://arewa.ng/wp-content/uploads/2019/04/National-Assemblys-2018-budget-published-SEE-DETAIL.jpg)







