All stories tagged :
News
Featured
Kwankwaso Ya Koma ADC Bayan Ficewarsa Daga NNPP
Tsohon Gwamnan Jihar Kano, Rabiu Musa Kwankwaso, ya koma jam’iyyar African Democratic Congress (ADC) a ranar Litinin, matakin da masu lura da siyasa ke kallon a matsayin wani muhimmin sauyi a bangaren ‘yan adawa a Najeriya.Rahotanni sun nuna cewa shugaban jam’iyyar na ƙasa, David Mark, ya tarɓi Kwankwaso tare...




![2021 Women's Ballon D'Or: 30 nominees unveiled [Full list]](https://arewa.ng/wp-content/uploads/2021/10/2021-Womens-Ballon-DOr-30-nominees-unveiled-Full-list.jpg)











