All stories tagged :
News
Featured
Tsohon Kwamishinan YaÉ—a Labarai Na Gombe, Ibrahim El-Hassan Kwami Ya Rasu
Tsohon Kwamishinan Yaɗa Labarai na Jihar Gombe, Alhaji Ibrahim El-Hassan Kwami, ya rasu bayan gajeriyar rashin lafiya.Marigayin wanda shi ne Sarkin Sudan na Kwami, ya taba rike mukamin kwamishina a jihar tare da yin aiki a Hukumar Tara Haraji ta Ƙasa har zuwa matsayin babban jami’i.Gwamnan Jihar Gombe, Muhammadu...








![Petrol tanker falls into ditch in Ogun [PHOTO]](https://arewa.ng/wp-content/uploads/Petrol-tanker-falls-into-ditch-in-Ogun-PHOTO-696x522.jpg)







