All stories tagged :
News
Featured
IPMAN Ta Yi Barazanar Rufe Gidajen Mai Kan Ƙayyade Farashin Fetur
Ƙungiyar dillalan mai ta IPMAN ta yi barazanar rufe gidajen mai a faɗin Najeriya idan gwamnatin tarayya ta tilasta musu sayar da man fetur a farashin da ta ƙayyade.Barazanar ta biyo bayan gargaɗin da ƙaramin ministan albarkatun man fetur, Sanata Heineken Lokpobiri, da hukumar NMDPRA suka yi wa dillalan...







![Oyo 2019: Abiodun Bamigboye emerges SPN guber candidate [PHOTOS]](https://arewa.ng/wp-content/uploads/2018/09/1538249494_Oyo-2019-Abiodun-Bamigboye-emerges-SPN-guber-candidate-PHOTOS.jpg)








