All stories tagged :
News
Featured
Najeriya Da Turkiyya Sun Amince Da Kafa Cibiyar Horon Soji
Najeriya da Turkiyya sun amince da kafa babbar cibiyar horon soji a Najeriya, a wani ɓangare na ƙarfafa haɗin gwiwar tsaro tsakanin ƙasashen biyu.An cimma wannan yarjejeniya ne yayin wata tattaunawar diplomasiyya tsakanin ministocin tsaron ƙasashen biyu a gefen wani taron diplomasiyya na shekarar 2026.A ƙarƙashin yarjejeniyar, dakarun tsaron...


![Overland aircraft on fire at Lagos Airport [VIDEO]](https://arewa.ng/wp-content/uploads/2018/10/Overland-aircraft-on-fire-at-Lagos-Airport-VIDEO.jpg)












