All stories tagged :
News
Featured
Mutum Bakwai Sun Mutu, Biyar Sun Jikkata A Hatsarin Mota A...
Hukumar Kiyaye Haɗurra ta Ƙasa (FRSC) ta tabbatar da mutuwar mutum bakwai, yayin da mutum biyar suka jikkata a wani mummunan hatsarin mota da ya faru a hanyar Bauchi zuwa Maiduguri.Hatsarin ya auku ne a ƙauyen Kajutu a Jihar Bauchi, inda motar bas mai ɗaukar fasinjoji ta yi karo...




![Ronaldo, Memphis Depay make UEFA Nations League best XI [Full list]](https://arewa.ng/wp-content/uploads/2019/06/Ronaldo-Memphis-Depay-make-UEFA-Nations-League-best-XI-Full-list.jpg)











