All stories tagged :
News
Featured
Mutane 18 yan jihar Sokoto sun mutu a wani hatsarin mota...
Mutanen da basu gaza 18 ne ba aka tabbatar da sun mutu a wani mummunan hatsarin mota da ya faru akan hanyar Sokoto zuwa Yauri a jihar Kebbi a lokacin da suke dawowa daga jihar Lagos inda su ka je cirani.
Mutanen na daga cikin fasinjoji 20 dake cikin wata...



![Oyo 2019: Seyi Makinde emerges PDP gubernatorial candidate [PHOTOS]](https://arewa.ng/wp-content/uploads/2018/09/1538340581_Oyo-2019-Seyi-Makinde-emerges-PDP-gubernatorial-candidate-PHOTOS.jpg)












