All stories tagged :
News
Featured
Kotu Ta Yanke Wa Mutane 2 Hukuncin Kisa Kan Sace Jami’in...
Babbar Kotun Jihar Ekiti ta yanke wa wasu mutane 2 hukuncin kisa ta hanyar rataya bayan samunsu da laifin sace wani jami’in Hukumar Yi Wa Ƙasa Hidima (NYSC), Omoboade Adesina.Lamarin ya faru ne a ranar 22 ga Afrilu, 2022.Waɗanda kotun ta samu da laifin sun haɗa da Ibrahim Abubakar...
















