All stories tagged :
News
Featured
Mutum ÆŠaya Ya Riga Mu Gidan Gaskiya, Bakwai Sun Jikkata Sakamakon...
Mutum ɗaya ya rasa ransa yayin da wasu bakwai suka samu raunuka bayan wani bam na hannu (IED) ya fashe a kan hanyar Bagega zuwa Anka da ke Ƙaramar Hukumar Anka a Jihar Zamfara.Rahotanni sun ce lamarin ya faru ne lokacin da wata motar fasinja kirar Golf 3 Wagon...












