All stories tagged :
News
Featured
Ƴan bindiga sun kai wa Amaechi hari tare da kone ofishin...
Wasu Æ´an bindiga da ake zargin yan bangar siyasa ne sun kai hari kan ayarin motocin, Rotimi Amaechi tsohon gwamnan jihar Ribas kuma jigo a jam'iyar ADC.
Ƴan bindigar sun kai hari kan ayarin ne a tsakanin garuruwan Ubima da Omuanwa dake karamar hukumar Ikwerre ta jihar Ribas.
Tsohon ministan yaje...





!['I source human skulls, body parts from cemetery’ - Suspected ritualist confesses [PHOTO]](https://arewa.ng/wp-content/uploads/2020/02/I-source-human-skulls-body-parts-from-cemetery’-Suspected-ritualist-confesses-PHOTO.jpeg)




