All stories tagged :
News
Featured
Ƴan Bindiga Sun Sake Sanya Harajin Naira Miliyan 10 A Katsina
Rahotanni daga jihar Katsina sun bayyana cewa wasu ’yan bindiga sun sanya sabon haraji na Naira miliyan 10 a kan kowace daga cikin al’ummomin Garin Lamido da Yan Shuni da ke ƙaramar hukumar Bakori.An ce waɗannan ’yan bindiga suna biyayya ga wani shahararren jagoran su mai suna Isiya Kwashen...




![Petrol tanker falls into ditch in Ogun [PHOTO]](https://arewa.ng/wp-content/uploads/Petrol-tanker-falls-into-ditch-in-Ogun-PHOTO-696x522.jpg)











