All stories tagged :
News
Featured
Manoman Diffa Sun Koka Kan Matsalolin Da Ke Barazana Ga Noma
Manoma a jihar Diffa da ke jamhuriyar Nijar sun bayyana damuwa kan matsalolin da ke barazana ga samar da abinci a yankin.Sun ce rashin tsaro da hare-haren masu ɗauke da makamai, sauyin yanayi da kuma kwari masu lalata amfanin gona na daga cikin manyan ƙalubalen da suke fuskanta. A...
















