All stories tagged :
News
Featured
An Hallaka Mutum 1 A Rikicin Magoya Bayan ’Yan Takarar Gwamnan...
Mutum guda ya rasa ransa sakamakon rikici da ya ɓarke tsakanin magoya bayan masu neman takarar gwamnan Jihar Nasarawa a jam’iyyar APC a unguwar Tudun Gwandara da ke Lafiya.Rahotanni sun ce mamacin mai suna Abbas Rabiu ya samu munanan raunuka a kai yayin rikicin, kafin daga bisani ya rasu...









![Police arrest 7 suspected kidnappers, 20 armed robbers, others terrorising Oyo residents [PHOTOS]](https://arewa.ng/wp-content/uploads/2020/06/1593534048_Police-arrest-7-suspected-kidnappers-20-armed-robbers-others-terrorising-Oyo-residents-PHOTOS.jpg)






