All stories tagged :
News
Featured
Yan bindiga sun yi garkuwa da alkalin babbar kotun jihar Kebbi
Yan bindiga sun yi garkuwa da Faruk Hassan Bunza alkalin babban kotun jihar Kebbi.
An yi awon gaba da alkalin ne da tsakar daren ranar Lahadi daga gidansa dake kan titin Zogirma a karamar hukumar Bunza ta jihar Kebbi.
Wasu majiyoyi sun shedawa jaridar Daily Trust cewa an kai farmaki gidan...




![Carabao Cup draws for 2019/2020 season released [See full fixtures]](https://arewa.ng/wp-content/uploads/2019/06/Carabao-Cup-draws-for-20192020-season-released-See-full-fixtures.jpg)










