All stories tagged :
News
Featured
An Yi Nasarar Kwantar Da Rikici Tsakanin Manoma Da Makiyaya A...
Dakarun tsaro sun tabbatar da dawowar zaman lafiya a kauyen Dadu da ke karamar hukumar Kwali a Babban Birnin Tarayya, bayan tashin hankalin da ya faru tsakanin manoma da makiyaya a ranar Juma’a.Rahoton Zagazola Makama ya nuna cewa rikicin ya barke ne bayan shanu sun shiga gona mallakar wani...