All stories tagged :
News
Featured
Ƴan bindiga sun yi garkuwa da wani fasto a Filato
Ƴan bindiga sun yi garkuwa da Sunday Agang wanda fasto ne a cocin Evengilical Church Winning All (ECWA) wanda har ila shi ne shugaban kwamitin amintattu na cocin a karamar hukumar Jos north ta jihar Filato.
A cewar Zagazola Makama dake wallafa bayanai kan sha'anin tsaro a yankin tafkin Chadi,...









![Borno: Devastation caused by Boko Haram in fresh attack [PHOTOS]](https://arewa.ng/wp-content/uploads/2018/11/1541085722_911_Borno-Devastation-caused-by-Boko-Haram-in-fresh-attack-PHOTOS.jpeg)





