All stories tagged :
News
Featured
Iran Ta Ce Ta Harbo Jirgin Yaƙin Isra’ila, Isra’ila Ta Musanta
Rundunar juyin-juya halin Iran ta sanar da cewa ta harbo wani jirgin yaƙin Isra’ila mai suna F-16 a sararin samaniyarta.Kamfanin dillancin labarai na ƙasar, IRNA, ya rawaito wata sanarwa daga rundunar inda ta ce an harbo jirgin ne da asubahin yau a tsakiyar ƙasar.Sanarwar ta ƙara da cewa wannan...


![EPL: Premier League’s top earners revealed [Top 25]](https://arewa.ng/wp-content/uploads/2021/04/EPL-Premier-Leagues-top-earners-revealed-Top-25.jpg)











