All stories tagged :
News
Featured
Ƴan Bindiga Sun Sace Dalibai A Kebbi Tare Da Kashe Mataimakin...
Ana zaman ɗarɗar a Masarautar Zuru a Jihar Kebbi bayan ’yan bindiga sun kutsa Government Girls Comprehensive Senior Secondary School, Maga, a ƙaramar hukumar Danko/Wasagu. Harin ya yi sanadin mutuwar Mataimakin Shugaban Makarantar, Malam Hassan Yakubu Makuku, sannan ’yan bindigar sun yi awon gaba da wasu dalibai.Wata mazauniyar yankin,...




![Jubril of Sudan: Presidency reacts as American comedian mocks Buhari cloning [VIDEO]](https://arewa.ng/wp-content/uploads/2018/12/Jubril-of-Sudan-Presidency-reacts-as-American-comedian-mocks-Buhari-cloning-VIDEO.png)











