All stories tagged :
News
Featured
’Yan Bindiga Sun Kashe Mutane Tare Da Sace Wasu Da Dama...
’Yan bindiga sun kai hari a kauyen Magaji Wando na jihar Katsina a daren Juma’a, inda suka kashe mutane, suka jikkata wasu tare da yin garkuwa da da dama.Wani mai sharhi kan tsaro, Bakatsine, ya bayyana a shafinsa na X.Haka kuma, a ranar Juma’a, ’yan bindiga sun kai farmaki...