All stories tagged :
News
Featured
Yan sanda sun kashe dan fashi da makami a Nasarawa
Rundunar yan sandan Najeriya a jihar Nasarawa ta ce an kashe wani da ake zargin dan fashi da makami a lokacin da jami'an rundunar ke aikin sintiri akan titin Lafia-Obi dake jihar.
A wata sanarwa ranar Asabar, Rahman Nansel mai magana da yawun rundunar yan sandan jihar ya ce lamarin...















