All stories tagged :
News
Featured
Sojojin Amurka Sun Tabbatar Da Mutuwar Ma’aikatan Jirgi Shida A Hatsari...
Rundunar sojin Amurka ta tabbatar da mutuwar ƙarin ma’aikatan jirgi biyu da tun farko ba a gano su ba bayan hatsarin jirgin dakon mai na Amurka da ya faru a yammacin ƙasar Iraq.Da wannan tabbaci, adadin mutanen da suka rasu a cikin jirgin samfurin KC-135 ya kai shida, dukkansu...













