All stories tagged :
News
Featured
Trump Ya Ce An Samu Gagarumin Ci Gaba A Tattaunawar Iran...
Shugaban Amurka Donald Trump ya bayyana cewa ana samun ci gaba mai kyau a tattaunawar da ake yi tsakanin Amurka da Iran kan shirin nukiliyar Tehran.Trump ya bayyana hakan ne a ranar Laraba yayin ganawa da manema labarai kafin tafiyarsa zuwa jihar North Dakota.Ya ce tarukan da aka gudanar...
















